Ban yarda a raba Nigeria ba — Rochas Okorocha

Ban yarda a raba Nigeria ba — Rochas Okorocha

Gwamnan jihar Imo Cif Rochas Okorocha ya ce babu mutum daya daga cikin gwamnonin ko sarakunan kabilar Igbo ta kudu maso gabashin Nigeria dake goyon bayan fafutukar kafa kasar Biafra. Kiraye-kirayen aware da kuma zargin rashin adalci a karkashin mulkin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da wasu ‘yan kabilar ta Igbo ke yi na karuwa a […]

‘Yan Kabilar Igbo Mazauna Jihar Naija Sun Yi Watsi Da Yunkurin Kafa Biafra

‘Yan kabilar Igbo dake zaune a jihar Naijan Najeriya, sun bi sahun takwarorinsu dake zaune a wasu yankunan Arewacin kasar wajen yin watsi da gwagwarmayar da wasu ‘yan kabilar su ke yi ta neman kafa kasar Biafra.

‘Yan Kabilar Igbo Mazauna Jihar Naija Sun Yi Watsi Da Yunkurin Kafa Biafra

WASHINGTON D.C. — ‘Yan kabilar Igbo dake zaune a Jihar Naija Sun yi watsi da yunkurin neman kafa Kasar Biafra a wani gangami da suka gudanar a gidan gwamnatin jihar Naijan dake Minna, babban birnin jihar. “Mun matsu mu ji kalamanka akan wa’adin da wasu matasan arewacin kasar nan suka ba mu na mu koma yankin […]

Takawa Nnamdi Kanu Birki Da Matasan Arewa Sukayi Ya Yi Daidai

Matasan arewacin Najeriya sun gaji da rashin mutuncin Nnamdi Kanu shi ya jawo batun baiwa 'yan kabilar Igbo wa'adi.

Takawa Nnamdi Kanu Birki Da Matasan Arewa Sukayi Ya Yi Daidai

WASHINGTON DC — An bukaci ‘yan Najeriya dasu kasance tsintsiyar madaurinki daya domin ci gaba da ka karuwar arzikin kasar. Dr. Safiyanu Ali Maibiyar, wani mazaunin Amurka kuma mai sharhin akan alamuran yau da kullum ne ya bada shawarar a wata hira da muryar Amurka. Yace kasance Najeriya dungulalliyar kasa shine alfanu ga daukacin kasar babu […]