Yan Sanda a Jihar Ogun Sun Kama Masu Satar Yara

Yan Sanda a Jihar Ogun Sun Kama Masu Satar Yara

Rundunar yan sanda jihar Ogun a Najeriya ta tabbatar da kama wasu mata da na miji da suke satar kananan yara suna sayar dasu ga masu bukata. Yan sanda na Ogun sun kama wadannan mata da na mijin ne dauke da wani yaro mai shekaru biyu da aka gano ba dansu bane. A makwanni biyu […]