Carrick ya zama kyaftin din Man United

Carrick ya zama kyaftin din Man United

Kungiyar Manchester United ta nada Micheal Carrick a matsayin kyaftin dinta, wanda shi ne dan kwallon da ya fi dadewa a Old Trafford. Carrick mai shekara 35, ya koma United a shekarar 2006, ya kuma maye gurbin Wayne Rooney wanda ya koma Everton da taka-leda. Dan kwallon ya koma United daga Tottenham kan kudi fam […]