Sojin Najeriya zasu fadada atasaye zuwa Kudu maso yammacin kasar

Wasu daga cikin jami'an sojin Najeriya yayin sintiri a yankin Panshekara nda ke jihar Kano, a ranar 19 ga watan Afrilu 2007.

Sojin Najeriya zasu fadada atasaye zuwa Kudu maso yammacin kasar

Rundunar sojin Najeriya ta ce zata kaddamar da fara atasayen da ta yi wa lakabi da “Operation Crocodile Smile”, wato murmushin kada a Hausance, kuma atasayen sojin zai gudana ne a yankin Kudu maso kudancin kasar da kuma wasu daga cikin yankunan kudu maso yammaci. Kakakin rundunar sojin Najeriya, Birgediya Janar Sani Usman Kuka Sheka, […]