Kamaru: Wasu Dalibai Sun Kauracewa Komawa Karatu

Wasu 'yan kasar Kamaru daga yankin masu amfani da harshen Ingililishi, yayinda suke zanga-zangar neman gwamnati ta daina nuna musu wariya.

Kamaru: Wasu Dalibai Sun Kauracewa Komawa Karatu

Akasarin Daliban makarantun dake kudu maso yammacin Kamaru masu amfani da harshen Ingilishi sun kauracewa komawa makaranta sakamakon bukatar fitowa zanga zanga da shugabannin yankin suka yi, kan yadda ake musguna musu. Rahotanni sun ce an girke tarin ‘yan sanda cikin damara, domin kaucewa tada tarzoma a Buea, yayin da wakilin kamfanin dillancin labaran Faransa […]