Kwankwaso yana nan daram a jam’iyyar APC

Kwankwaso yana nan daram a jam’iyyar APC

Sakataren kwamitin APC na tattaunawa shiyar jihar Kano, Suraju Kwankwaso yayi Allah wadai da rahotanni da suke ta watsuwa kan cewar Sanata Kwankwaso ya koma jam’iyyar adawa ta PDP. Surajo Kwankwaso yayi nuni da cewar wadannan jita jita ne kawai, sannan wani lamari ne da bashi da tushe ko kadan. A wata waya da jaridar […]

‘Son zuciya ne ya hada El-Rufa’i da Shehu Sani a Kaduna’

A kwanakin baya ne kungiyar 'yan jarida ta Najeriya NUJ ta yi Allah-wadai bisa wani hari da wasu 'yan dabar siyasa suka kai a sakatariyar 'yan jarida da ke Kaduna yayin wani taron manema labarai.

‘Son zuciya ne ya hada El-Rufa’i da Shehu Sani a Kaduna’

Wasu yan majalisar dattijan jihar ne suka kira taron manema labarai domin nuna damuwa a bisa yadda al’amura a jami’ar APC ke tafiya. Manyan ‘yan siyasar jihar sun zargi gwamnatin jihar da shirya harin, sai dai gwamnatin ta musanta zargin kuma ma har Allah-wadai ta yi da wadanda suka kai shi. Sanata Shehu Sani, wanda […]

An sanya James Ibori a kwamitin taron PDP

An sanya James Ibori a kwamitin taron PDP

Jaridar Leadership ta ruwaito cewar an sanya sunan tsohon gwamnan jihar Delta, Cif James Ibori a cikin jerin sunayen wadanda zasu halarci taron babbar jam’iyyar adawa a Najeriya wanda za’ayi a gobe Asabar. Ibori, wanda ya samu yancin kai a baya bayan nan daga wani daurin shekaru hudu da akayi masa a kasar Birtaniyya ya samu […]

APC Ta Yi Watsi Da Kiran Buhari Ya Sauka

A cigaba da cece ku cen da ya biyo bayan zanga-zangar bukatar Shugaba Muhammadu Buhari ya yi murabus, APC ta yi watsi da wannan bukatar.

APC Ta Yi Watsi Da Kiran Buhari Ya Sauka

Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi watsi da zanga-zangar nemar Shugaba Muhammadu Buhari ya yi murabus saboda rashin lafiya. Jam’iyya ta yi nuni da yadda marigayi Shugaba Musa ‘Yar’adua na Jam’iyyar PDP shi ma ya jima ya na jinya. Ta ce ko ba komai ai Mukaddashin Shugaban kasa na aiki tamkar Shugaban kasa kuma […]

PDP Ta Kafa Kwamitin Tsawaita Shugabancin Makarfi

Jam'iyyar PDP karkashin jagorancin Sanata Ahmed Makarfi ta ce nasarar da Makarfi ya yi a Kotun Koli za ta ba shi karfin hada kawunan 'yan jam'iyya don tinkarar APC mai mulki a zabe na gaba.

PDP Ta Kafa Kwamitin Tsawaita Shugabancin Makarfi

Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya, PDP, ta kafa wani kwamiti wanda zai shirya babban taron jam’iyyar, inda ake sa ran duba yadda za a tsawaita shugabancin Sanata Ahmed Makarfi, wanda ya yi nasara kan bangaren Sanata Ali Madu Sheriff a Kotun Kolin Najeriya. Kwamitin, wanda Gwamna Ifeanyi Okowa na jahar Delta da tsohon Gwamnan jahar […]

Ahmed Makarfi Yayi Hadarin Mota

Ahmed Makarfi Yayi Hadarin Mota

Shugaban rikon kwarya na Jam’iyyar adawa a Najeriya, PDP, Sanata Ahmed Makarfi ya tsallake wani hadarin mota a jiya (29 July 2017) a hanyar sa ta zuwa jihar Kaduna daga babban birnin tarayya Abuja. Wata majiya ta bayyana cewa motar Sanata Makarfi tayi karo da wata mota a kan babban titin na Abuja zuwa Kaduna. […]

Gwamnonin Najeriya Sun Ziyarci Buhari a London

Gwamnonin Najeriya Sun Ziyarci Buhari a London

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da wadan su gwamnonin kasar guda bakwai a yau da yamma a Abuja House dake birnin London wanda cikin har da dan jam’iyyar PDP. Ziyarar ta yau ta biyo bayan wata ziyara da wadansu gwamnonin suka kai a satin daya gabata wadanda suka hada da gwamnan jihar Kaduna Mallam […]

‘Yan Nijeriya Na Bukatar Jam’iyyar PDP A Zaben 2019, Cewar Jonathan

‘Yan Nijeriya Na Bukatar Jam’iyyar PDP A Zaben 2019, Cewar Jonathan

Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya Goodluck Jonathan ya ce, ‘yan Nijeriya na bukatar jam’iyyar adawa ta PDP da ta dawo ta cigaba da mulkin kasar nan a shekarar 2019. Tsohon shugaban kasar ya bayyana hakan ne a jiya Litinin yayin tattaunawar da shugabannin jam’iyyar su ka yi a babbar sakatariyyar jam’iyyar “Wadata Plaza” da ke Abuja. […]

Jam’iyyar PDP na baikon Atiku Abubakar

Jam’iyyar PDP na baikon Atiku Abubakar

Babbar Jam’iyyar adawa a Najeriya, PDP reshen jihar Adamawa ta bayyana cewar zata tuntubi tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar domin dawo dashi cikin jam’iyyar. Shugaban jam’iyyar reshen na Adamawa Alhaji Abdulrahman Bobboi ya bayyana hakan a yayin da yake amsa tambayoyi ga ‘yan jarida a wajen wani taro a garin Yola dake jihar Adamawa. […]

Jam’iyyar APC ta Lashe Zabukan Jihar Legas

Jam’iyyar APC ta Lashe Zabukan Jihar Legas

Jam’iyyar mulki a Najeriya dama jihar Legas baki daya ta lashe ilahirin zabukan da aka gabatar na kananan hukumomi wanda akayi a ranar Asabar data gabata. Jaridar Punch ta ruwaito cewar jam’iyyar All Progressives Congress a lashe zabukan a kananan hukumomi 20 dake jihar Legas da kuma gundumomi 37 duka dai a cikin jihar. Sakamakon […]