Kawo Karshen Masu Safarar Hodar Ibilis a Philippines

Yan sandan kasar Philippines sun halaka wasu mutane 13 bisa samunsu da laifin tu’ammuli da miyagun kwayoyi, lamarin da ya kara yawan wadanda ‘yan sandan suka halaka zuwa 80 a cikin mako guda.

Kawo Karshen Masu Safarar Hodar Ibilis a Philippines

Yan sandan kasar Philippines sun halaka wasu mutane 13 bisa samunsu da laifin tu’ammuli da miyagun kwayoyi, lamarin da ya kara yawan wadanda ‘yan sandan suka halaka zuwa 80 a cikin mako guda. Shugaban kasar Rodrigo Duterte ya bada umarnin matsa kaimi wajen kawo karshen miyagun kwayoyi a kasar. A farkon makon da muke ciki, […]