Farashin Raguna Ya Tashi A Kano Da Katsina- Bancike

Farashin Raguna Ya Tashi A Kano Da Katsina- Bancike

Kwanaki uku kacal ya rage kafin bikin babbar sallah, farashin raguna ya tashi, ga kuma karancin masu siye kamar yadda masu sayarwar¬† suka koka. Kamfanin Dillancin Labarai na NAN ya rawaito cewa farashin dabbobin yayi tsayiwar gwaman jaki a Katsina saboda karancin masu saye Duk da cewa akwai yawaitar dabbobin a daukacin kasuwannin dabbobi dake […]