Sojojin Syria Sun Sanar da Tsagaita Wuta a Gabashin Ghouta

Sojojin Syria Sun Sanar da Tsagaita Wuta a Gabashin Ghouta

Sojojin Syria sun sanar da tsagaita wuta a wata sanarwa da suka fitar a gabashin Ghouta dake wajen babban birnin kasar wato Damascus. Hakan yazo bayan kasar Rasha wacce take abokiyar kawancen Syria ta bayyana cewar ta samu cimma matsaya da masu tsatsatsauran ra’ayi domin rage tashin hankula a shiyar. Sai dai masu hashashe suna […]

Rasha ta Bukaci Amurka Data Dawo Mata da Gidajen Ta

Rasha ta Bukaci Amurka Data Dawo Mata da Gidajen Ta

Kano, Nigeria – Gwamnatin Rasha ta bukaci Amurka data dawo mata da gidajen ta na Diflomasiyya data kwace sakamakon rikicin kutse kan al’amuran zaben kasar wanda Shugaba Donald Trump ya lashe a watan Nuwamba na shekara ta dubu biyu da shida. Mai magana da yawun Fadar Klemlin Dmitry Peskov yace ba zai yiwu ba gwamnatin […]

Kaspersky na Rasha ya musanta aiki da hukumar leken asiri

Wani kamfanin tsaro mai mazauni a birnin Moscow ya musanta zargin ya yi aiki tare da hukumar leken asirin kasar, bayan zargin aikata hakan da kafafen yada labaran Amurka da gwamnati suka yi.

Kaspersky na Rasha ya musanta aiki da hukumar leken asiri

Shafin internet na Bloomberg ya rawaito cewa ya ga sakwannin email da ke nuna kamfanun Kaspersky ya samarwa hukumar leken asirin kasar bayanan. Kuma a ranar talata ne gwamnatin Amurka ta cire sunan kamfanin daga jerin sunayen wadanda aka amince ayi mu’amala da su. Sai dai kamfanin shugaban kamfanin Kaspersky Eugene Kaspersky ya dage cewa […]

Trump, Putin Sun Yi Ganawar Farko

A karon farko tun bayan da ya karbi ragamar mulkin Amurka, shugaba Donald Trump ya gana da takwaran aikinsa na Rasha, Vladimir Putin, tattaunawar da ta mamaye taron kasashen G20 masu karfin tattalin arziki a duniya dake gudana a Jamus.

Trump, Putin Sun Yi Ganawar Farko

WASHINGTON D.C. — Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce sun tattauna da takwaran aikinsa na Rasha, Vladimir Putin kan batutuwa da dama wadanda za su taimakawa kasashen biyu a nan gaba. “Ina da muradin ganin abubuwa masu alfanu sun faru da Amurka da Rasha.” In ji Trump a lokacin ganawarsa ta ido-da-ido ta farko da ya […]