Ba za mu yi kasadar neman Ronaldo ba – Mourinho

Ba za mu yi kasadar neman Ronaldo ba – Mourinho

Kocin Manchester United Jose Mourinho ya ce ba sa neman Cristiano Ronaldo ya dawo kulob din daga Real Madrid. A watan Yuni ne BBC ta ruwaito cewa dan wasan yana son barin Spain saboda zarginsa da ake masa na zambar haraji. A baya ana ganin kamar akwai yiwuwar ya koma United wadda ya bari a […]

Madrid za ta gabatar da Vallejo ga magoya baya

Madrid za ta gabatar da Vallejo ga magoya baya

Real Madrid ta sanar cewar a ranar Juma’a za ta gabatar Jesus Vallejo ga magoya bayanta a Santiago Bernabeu. Kuma wannan ne karon farko da dan kwallon mai tsaron baya mai shekara 19 zai saka rigar kungiyar ya kuma taka filin wasa. Madrid ta sayi Vallejo daga Zaragoza a shekarar 2015, amma ta amince ya […]

Real Madrid ta dauki Theo Hernandez

Real Madrid ta dauki Theo Hernandez

Real Madrid ta sanar da daukar dan kwallon Atletico Madrid, Theo Hernandez kan yarjejeniyar shekara shida. Madrid wadda ta sanar da daukar dan kwallon mai tsaron baya mai shekara 19 a shafinta na intanet a ranar Laraba, ba ta fayyace kudin da ta dauki dan wasan ba. Sai dai kuma kungiyar ta ce za ta […]

Real Madrid za ta yi wasa uku a Yuli

Real Madrid za ta yi wasa uku a Yuli

Kungiyar Real Madrid za ta buga wasa uku a cikin watan Yulin shekarar nan kafin a fara kakar wasanni ta 2017/18. Madrid wadda ta lashe kofin La Liga da aka kammala ta shiga gasar International Champions Cup da za a yi a Amurka, kuma karo na hudu a jere kenan da kungiyar za ta fafata […]

Di Maria ya yarda da laifin kin biyan haraji

Di Maria ya yarda da laifin kin biyan haraji

Tsohon dan wasan Manchester United Angel di Maria ya amince ya biya tarar Euro miliyan biyu a kan tuhumarsa ta zambar kudin haraji. Hukumomin Spaniya sun ce dan wasan zai amince da laifi biyu da ake tuhumarsa da su a lokacin yana Real Madrid, laifukan da suka danganci harkokin kudinsa, wanda a kan hakan ne […]