Beyonce: Hoton Sir Carter da Rumi Ya Bayyana

Mawakiya Beyonce ta fitarda hoton ta rike da tagwayen ta a karo na farko tun bayan haihuwar su.

Beyonce: Hoton Sir Carter da Rumi Ya Bayyana

Fitacciyar mawakiyar ta kasar Amurka ta tabbatar da sunayen su a matsayin Sir Carter da kuma Rumi wanda akayi ta raderadi a kafafen sada zumunta bayan ita da maigidan ta wato Jay-Z sun shigar da sunayen domin yin ragistar hakkin mallakar su. Hoton dai ya nuna mawakiyar ‘yar shekara 35 mai ‘ya’ya uku a halin […]