Sadio Mane na daf da dawowa atisaye

Sadio Mane na daf da dawowa atisaye

Dan wasan Liverpool Sadio Mane na daf da dawowa fagen atisaye nan da kwana 10, bayan da ya yi jinyar rauni a gwiwar kafarsa. Mane bai buga sauran wasannin Liverpool takwas da aka kammala Premier ba, sakamakon raunin da ya yi a karawa da Everton a ranar 1 ga watan Afirilu. Sai dai kuma dan […]