Wasu Masallata 2 Da Dan Sanda Daya Sun Rasa Ransu Sakamakon Kutsawar Wata Babbar Motar Itace Cikin Taron Idi A Ijebu Igbo.

Wasu Masallata 2 Da Dan Sanda Daya Sun Rasa Ransu Sakamakon Kutsawar Wata Babbar Motar Itace Cikin Taron Idi A Ijebu Igbo.

An tabbatar da rasuwar wasu masallata biyu ’yan awannin kadan da suka shude, sakamakon kutsawar wata babbar motar itace cikin mahalartar sallar idin da aka gabatar yau din nan  a garin Ijebu Igbo, na Jihar Osun Haka kuma wani Dan sanda ya rasa ransa dalilin kubucewar harsashi jim kadan bayan barkewar hatsaniya kan lamarin, abun […]