Madrid za ta gabatar da Vallejo ga magoya baya

Madrid za ta gabatar da Vallejo ga magoya baya

Real Madrid ta sanar cewar a ranar Juma’a za ta gabatar Jesus Vallejo ga magoya bayanta a Santiago Bernabeu. Kuma wannan ne karon farko da dan kwallon mai tsaron baya mai shekara 19 zai saka rigar kungiyar ya kuma taka filin wasa. Madrid ta sayi Vallejo daga Zaragoza a shekarar 2015, amma ta amince ya […]