WAEC za ta saki sakamakon jarrabawa ranar Laraba

WAEC za ta saki sakamakon jarrabawa ranar Laraba

Cibiyar shirya Jarrabawa ta Africa ta Yamma, wato WAEC, ta shirya tsaf ¬†domin sakin sakamakon jarrabawar manyan makarantun sakandare na shekarar 2017, wato WASSCE, ranar Laraba, 19 ga watan Yuli. A wani bayani da cibiyar ta fitar ta fejinta na Facebook yayi nuni da cewar, daliban da suka rubuta jarrabawar WASSCE ta 2017 za su […]