Buhari yana samun sauki – Yakubu Dogara

Buhari yana samun sauki – Yakubu Dogara

Kakakin Majalisar Wakilai ta Kasa Rt. Hon. Yakubu Dogara ya bayyana cewa jikin shugaba Muhammadu Buhari yana murmurewa sosai. Kakakin Majalisar Wakilai ta Kasa Rt. Hon. Yakubu Dogara tare da Shugaban Majalisar Dattawa ta Kasa Bukola Saraki sun ziyarci shugaba Muhammadu Buhari a gidan Abuja dake birnin Landan a yau Alhamis din nan. President @MBuhari […]

Kundin Tsarin Mulki: Dan Shekara 35 Zai Iya Tsayawa Shugaban Kasa

Kundin Tsarin Mulki: Dan Shekara 35 Zai Iya Tsayawa Shugaban Kasa

A kokarin sauya kundin tsarin mulkin Najeriya Majalisar Walikai ta Kasa tayi yunkurin rage shekarun dan takarar shugaban kasa izuwa talatin da biya (35 years) a wani kuduri na gyara da za’ayi anan gaba. Haka zalika ta yi yunkurin gyara wadan su bangarori da suka hada da: Babu shiga zaben zagaye na biyu ga mataimakin […]

Dogara Ya Zama Mamba na Dundundun a Kungiyar Lawyoyi ta Afirka

Dogara Ya Zama Mamba na Dundundun a Kungiyar Lawyoyi ta Afirka

Kakakin Majalisar Wakilai ta Kasa Hon. Yakubu Dogara ya zama Mamba na dundundun a Kungiyar Lawyoyi ta Afirka. Ita dai wannan kungiya ta hada manyan lawyoyi a nahiyar Afrika wadanda kanyi magana da harshe daya wajen ganin cewar fannin shari’a ya tsira da mutuncin sa domin cigaban nahiyar. Kakakin Kungiyar Mista Robin da kuma shugaban […]