WAEC za ta saki sakamakon jarrabawa ranar Laraba

WASSCE

Cibiyar shirya Jarrabawa ta Africa ta Yamma, wato WAEC, ta shirya tsaf  domin sakin sakamakon jarrabawar manyan makarantun sakandare na shekarar 2017, wato WASSCE, ranar Laraba, 19 ga watan Yuli.

A wani bayani da cibiyar ta fitar ta fejinta na Facebook yayi nuni da cewar, daliban da suka rubuta jarrabawar WASSCE ta 2017 za su samu sakamakonsu ranar ko kafin Laraba 19 ga watan Yuli.

 

Asalin Labari:

Daily Nigerian, Muryar Arewa

710total visits,2visits today


Karanta:  JAMB ta Takaita Makin Shiga Jami’a Zuwa 120

Leave a Reply

Your email address will not be published.