‘Yan Gudun Hijira a Chadi na Fama Da Tsananin Rayuwa

'Yan gudun hijirar sun tsinci kansu cikin wahala tun bayan ficewar kungiyoyin agaji na kasa da kasa da suka shafe shekaru suna gudanar da ayyukan jinkai a sansanin 'yan gudun hijirar na gana mai dauke da mutane sama da dubu 5.

‘Yan gudun hijirar sun tsinci kansu cikin wahala tun bayan ficewar kungiyoyin agaji na kasa da kasa da suka shafe shekaru suna gudanar da ayyukan jinkai a sansanin ‘yan gudun hijirar na gana mai dauke da mutane sama da dubu 5.

Kimanin mutum dubu biyar da ke rayuwa a sansanin ‘yan gudun hijira na Gawi a birnin N’djamena na Chadi, bayan tserewa rikicin Afrika ta Tsakiya kimanin shekaru hudu baya. Sai dai Ficewar kungiyoyin agajin kasa da kasa daga sansanin ya haddasa nakasu ga ayyukan jin kai lamarin da ya sanya mutanen korafi duk da cewa gawmnatin Chadi ta fara tallafa musu. Wakilinmu a birnin N’djamena Tidjani Moustapha Mahdi ya ziyarci sansanin ga rahotonsa.

 

Asalin Labari:

RFI Hausa

583total visits,1visits today


Karanta:  Al-Bashir ya bukaci komawar wadanda suka tsere daga Darfur Daga Nura Ado Suleiman

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.