‘Yan majalisar dokokin Kano 6 sun sauya sheka

Wasu ‘yan majalisar dokokin jihar Kano mutum shida sun sauya sheka daga Jam’iyyar APC izuwa PDP.

Wadannan ‘yan majalisu sun hada da wakilan kananan hukumomin Gwarzo, Gwale, Gezawa, Rogo, Madobi da Bichi.

Karamin bayani a nan gaba…

3021total visits,39visits today


Karanta:  Wani Mutum Ya Cakawa Kansa Wuka Sannan Yayi Tsalle Ya Fada Rijiya

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.