Na rage kiba don in burge masu kallo – Zainab Indomie

Na rage kiba don in burge masu kallo – Zainab Indomie

Tarihina a takaice  Assalamu alaikum da farko dai sunana Zainab Abdullahi, wacce aka fi sani da Zainab Indomie. Ni cikakkiyar Bahaushiya ce, an haife ni a Abuja kuma ina zaune a Abuja. Na yi makarantar Firamare da sakandare a Abuja, sannan na yi difloma a kan Ilmin Kimiyyar Kwamfuta a Kaduna. Yadda na fara harkar […]