Na fi son shinkafa da mai da yaji – Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa a Nigeria, Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Hadiza Gabon ta yi hira da BBC inda ta ba da tarihin kanta da kuma yadda ta tsinci kanta a harkar fim.

Na fi son shinkafa da mai da yaji – Hadiza Gabon

A cikin hirar ta bayyana cewar shinkafa da mai da yaji ne abincin da ta fi so, sannan ta yi karin haske kan asalin iyayenta. Gabon ta ce “A shekara ta 2007 na zo Nigeria inda na yi difloma a harshen Faransanci a jihar Kaduna.” “Na samu nasarori da kyaututtuka da dama, ciki har da […]