Zainab Indomie Da Ali Nuhu Na Aiki Akan Wani Sabon Fim

Zainab Indomie Da Ali Nuhu Na Aiki Akan Wani Sabon Fim

WASHINGTON, DC — Hazikar jaruma Zainab Abdullahi da aka fi sani da Zainab Indomie da aka kwashe watanni barkate batare da jin, duriyarta ba ko kuma ta fito a fina finai a jiya Talata ta fara aikin wani babban shiri da aka yi wa lakabi da JINSI na kamfanin MIS Poduction, Jos da ke jahar Filato. […]