“An Jarabce Ni Na Zanza Addini” – Rahama Sadau

Rahama Sadau ta bada amsa akan wasu rahotanni wanda ya shafi imaninta. Za ku tuna cêwa a kwanakin baya, an dakatar da Rahama daga Kannywood. ʼƳar wasan kwaikwayo Rahama, ta yi bayani cêwa an yayata wani labari akan nauʼran yanan-gizo (waton WhatsApp), wai an yi mata kyautan miliyoyin dala da kuma damar yin wasan fim a hollywood domin ta canza addininta.

“An Jarabce Ni Na Zanza Addini” – Rahama Sadau

A cikin kalamai wanda aka saka ma gidan jarida na Pulse kawai, Rahama ta yi bayanai akan wannan magana, kuma ta nuna jin ciwon zuciya ga wanda ya ƙaga wannan rikodi akan WhatsApp. Ta yi umarni cewa kada mutane su yarda da wannan hira. Ga kalamai “Bayan an baza wani wasiƙa (a watan Oktoba 2016) […]

Hukumar Kula da Lamuran Sufuri Zata Kawo Tsimin Kudi

Kudurin da yanzu yake gaban majalisar dattawa idan ya zama doka za'a sami tsari mai kyau da hukumar da zata kula da lamuran sufuri a Najeriya hakan kuma zai kawo tsimin kudi.

Hukumar Kula da Lamuran Sufuri Zata Kawo Tsimin Kudi

WASHINGTON DC — Dan kwamitin sufuri na majalisar Dattawa Sanata Ali Ndume shi ya bayyana hakan yayinda yake magana a taron sauraren ra’ayin jama’a kan kudurin kafa hukumar kula da lamuran sufurin Najeriya. Kudurin ya zo daidai da lokacin da gwamnatin tarayya ta hana shigo da motoci ta kan iyakokin kasa daga farkon badi. Don nasarar […]