Ba zan nemi gafarar Buhari ba – Buba Galadima

Ba zan nemi gafarar Buhari ba – Buba Galadima

Daya daga cikin jigogin da aka kafa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, tare da kasancewa na gaba-gaba wajen fafutukar ganin Shugaba Muhammadu Buhari ya samu mulkin Najeriya, Injiniya Buba Galadima, ya ce bai gamsu da kamun ludayin gwamnatin ba. A hirarsa da BBC Buba Galadima ya ce a yanayin salon jagorancin jam’iyyar da kuma […]

Almajiranci: Kungiyar NEEM ta yunkuro don kawo karshen cin zarafin alamjirai

Almajiranci: Kungiyar NEEM ta yunkuro don kawo karshen cin zarafin alamjirai

Daga Zainab Sani An bayyana cewa yin gyara da kawo canji a harka almajiranci abu ne da yake bukatar gudummawar dukkanin al’umma. Shugaban Kungiyar NEEM FOUNDATION kungiyar da ke fafutukatun kawo karshen cin zarfi tare da bautar da almajirai a fadin kasar nan Ashraf Usman ne ya bayyana haka a wani taron tattauna da kungiyar […]

Dalilin Da Ya Sa Muka Ce a Cafke Shugabannin Kungiyoyin Matasan Arewa – Gwamnati

Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana dalilin da ya sa ta nemi izinin kama shugabannin kungiyoyin matasan arewa wadanda suka ba kabilar Igbo wa'adin wata uku su bar duk jihohin arewacin kasar.

Dalilin Da Ya Sa Muka Ce a Cafke Shugabannin Kungiyoyin Matasan Arewa – Gwamnati

Gwamnatin jihar Kaduna tace dalilin samun izinin kama shugabannin kungiyoyin matasan arewan Najeriya da suka baiwa ‘yan kabilar Igbo wa’adi su bar arewacin kasar shi ne tabbatar da an bi doka da oda duk da janye wa’adin da suka yi. Da yake karin haske gameda sanarwar da gwamnatin ta fitar akan kamo shugabannin, mai magana […]

Cameroon za ta rufe iyakarta da Nigeria

Cameroon za ta rufe iyakarta da Nigeria

Rahotanni daga Kamaru sun ce hukumomin kasar sun gindaya dokar ta baci a yankin kudu maso yammacin kasar mai amfani da harshen Ingilishi gabannin zanga-zangar masu neman ballewa daga kasar da aka shirya yi a ranar Lahadi 1 ga watan Oktoba. Wata sanarwar da gwamnatin kasar ta fitar ta hana mutane fita daga maraice zuwa […]

Al’ummar Arewa Maso Gabas Sun Gudanar da Taro Kan Sake Fasalin Najeriya

A cigaba da muhawara kan sake fasalin Najeriya al'ummar arewa maso gabashin Najeriya sun yi taro a Bauchi inda suka tattauna suka bada tasu shawarar kan yadda ya kamata Najeriya ta kasance.

Al’ummar Arewa Maso Gabas Sun Gudanar da Taro Kan Sake Fasalin Najeriya

Mahalarta taron sun hada da ‘yan siyasa, iyayen kasa, kungiyoyin kare hakkin ‘yan kasa, kungiyoyin mata da matasa da dai sauransu. Taron ya gayyato mutanen da suka yi magana kan sallon mulki, sabon lale da tsarin fitar da sabon mulki da irin hukuncin da ya kamata a aiwatar kan masu yiwa mata fyade da masu […]

Da Izinin Iyayena Na Fara Fim – Maryam Yahya

Tauraruwar matashiyar jaruma Maryam Yahaya, mai shekara 20, ta fara haskawa ne a cikin fim dinta na farko wato Mansoor.

Da Izinin Iyayena Na Fara Fim – Maryam Yahya

A wata hira da Yusuf Ibrahim Yakasai, ta shaida masa ta taka rawar babbar jaruma a fim din duk da cewa shi ne fitowarta ta farko a fina-finan Kannywood, saboda ta kudurci aniyar taka rawar da masu shirya fim din suka umarce ta duk da kasancewarta sabuwar fitowa. Ta kara cewa ainahi ba ita ce […]

‘Amurka Bata Yi Mana Adalci Ba’

Gwamnatin Chadi ta bayyana mamaki kan yadda Amurka ta sanya kasar cikin jerin sunayen kasashen da aka hana baki zuwa Amurka, a sabuwar dokar shugaba Donald Trump.

‘Amurka Bata Yi Mana Adalci Ba’

Madeleine Alingue, mai Magana da yawun gwamnatin Chadi, tace matakin yaci karo da kokarin Chadi na yaki da ta’addanci musamman a yankin Afirka ta Yamma da kuma duniya baki daya. Gwamnatin Chadi ta bukaci shugaba Donald Trump da ya sake nazari kan matakin wanda tace ya shafi kimar Chadi da kuma dangantakar kasashen biyu. Karkashin […]

Zaman Lafiya Ya Dawo A Birnin Aba.

Zaman lafiya ya dawo a jihar Abia inda aka kwashe kwanaki ana zaman dar-dar, wannan ne ma yasa Hausawa mazauna jihar suka bukaci 'yan uwansu da suka wuce Arewacin Kasar da su dawo.

Zaman Lafiya Ya Dawo A Birnin Aba.

Bayanai sun tabbatar da cewa yanzu an samu zaman lafiya a birnin Aba, inda aka kwashe makonni ana samun tashe-tashen hankula. Wannan ne yasa har wasu Hausawa suke kira ga ‘yan uwan su da suka arce zuwa arewacin Nigeria da su dawo. Yanzu haka dai jamia’an tsaro sun wadata cikin birnin na Aba, kuma harkoki […]

Ana Binciken ‘Yan Sandan Da Suka Lakadawa Daliba Duka

Hukumomin yankin arewacin India a jihar Uttar Pradesh, sun bukaci a gudanar da bincike, bayan wani dan sanda ya lakadawa wata dalibar jami'ar jihar duka, wadda ke cikin masu boren kin amincewa da cin zarafin mata ta hanyar lalata da su.

Ana Binciken ‘Yan Sandan Da Suka Lakadawa Daliba Duka

Lamarin dai ya fito fili, bayan wasu hotuna da aka yada a shafukan sada zumunta kan yadda dan sanda ya ke dukar dalibar jami’ar Banaras Hindu . An dai dakatar da dan sanda daga bakin aiki bayan fitowar lamarin. Yayin da dakin kwanan dalibar a jami’ar suka tafi hutun wucin gadi. Sai dai ‘yan sandan […]

Nigeria: ‘Yan Sanda Uku Sun Mutu a Harin Gidan Zoo

A Najeriya 'yan sanda uku sun mutu a wani harin da wasu da ba a san su ba suka kai wa gidan zoo din Ogba da ke birnin Benin a jihar Edo.

Nigeria: ‘Yan Sanda Uku Sun Mutu a Harin Gidan Zoo

Wata sanarwar da Ministan Yada Labaran kasar, Alhaji Lai Mohammed, ya fitar ta yi Allah-wadai da harin da aka kai ranar Lahadi, inda aka saci shugaban gidan namun dajin Dokta Andy Ehanire. Mataimaki na musamman ga ministan, Segun Adeyemi, ya tura wata sanarwa ga manema labarai. Wadda a cikinta ya ce harin da aka kai […]

1 2 3 23