Wani Darakta ya Kashe Kansa a Jihar Kogi

Wani Darakta ya Kashe Kansa a Jihar Kogi

Wani Darakta mai shekaru 54 da haihuwa mai aiki a hukumar Koyarwa ta jihar Kogi mai suna Edward Soje ya kashe kansa ta hanyar rataye kan nasa a wata bishiya a garin Lakoja babban birnin jihar. Kamfanin jaridar Daily Trust ranar Lahdi ya fahimci cewa an sami gawar ma’aikacin gwamnatin na reto a jikin wata […]

Almajiranci: Kungiyar NEEM ta yunkuro don kawo karshen cin zarafin alamjirai

Almajiranci: Kungiyar NEEM ta yunkuro don kawo karshen cin zarafin alamjirai

Daga Zainab Sani An bayyana cewa yin gyara da kawo canji a harka almajiranci abu ne da yake bukatar gudummawar dukkanin al’umma. Shugaban Kungiyar NEEM FOUNDATION kungiyar da ke fafutukatun kawo karshen cin zarfi tare da bautar da almajirai a fadin kasar nan Ashraf Usman ne ya bayyana haka a wani taron tattauna da kungiyar […]

An Gano Masu Kamfanin Da Suka Shigo Da Makamai

An Gano Masu Kamfanin Da Suka Shigo Da Makamai

Sun Yiwa Kamfanin Su Rijista Da Adireshin Gidajen Zama Mutanen uku mazauna Abuja da lagos sukeda mallakin kamfanin nan da ake dangantawa da shigo da makamai kasarnan ba bisa ka’ida ba a farkon makon nan, kamar yadda binciken kamfanin jaridar Daily trust ya nuna. Hukumar Hana Fasa Kwauri ta Kasa wato Kwastam ranar Alhamis ta […]

Jam’iyar Apc Barin Jihar Katsina Ta Zartar Da Goyon Bayanta Ga Buhari Da Masari A Zaben Shekarar 2019

Jam’iyar Apc Barin Jihar Katsina Ta Zartar Da Goyon Bayanta Ga Buhari Da Masari A Zaben Shekarar 2019

Jam’iyyar APC a jihar Katsina jiya ta zartar da goyon bayanta ga shugaba Muhammadu Buhari da gwamnan jihar Aminu Masari a matsayin ‘yan takararsu a babban zabe mai zuwa na shekarar 2019. Yayin da yake yiwa manema labarai karin bayani a karshen taron majalisar zartarwa, shugaban jam’iyyar jihar Shitu S. Shitu yace, jam’iyar ta zartar […]

Bama Bukatar Wani Sabon Yakin – Ohanaeze Ndigbo

Bama Bukatar Wani Sabon Yakin – Ohanaeze Ndigbo

Shugaban Kungiyar Igbo Zalla wato Ohanaeze Ndigbo na Kasa,  Mr. John Nwodo, yayi kira ga ‘yan Nigeriya daga kowacce kabila, addini ko nahiya da su zauna lafiya. Inda yake cewa kasar bata bukatar shiga wani yaki daban. Mr Nwodo yayi wannan maganar ne a Gombe yayin da ya jagoranci shugabannin kabilar Igbo na daukacin arewacin […]

Ka bawa tsoho shawara yayi wa tsohuwa retire ya kawo ni – Hadiza Gabon

Hadiza Gabon ta mayarwa da wani Abokinta a Shafinta na Twitter Martani.

Ka bawa tsoho shawara yayi wa tsohuwa retire ya kawo ni – Hadiza Gabon

Hadiza Gabon ta mayar da martini ne cikin fushi bisa kiraye-kirayen da ake yi mata da tayi aure. Inda ta shawarci daya daga cikin masu kiraye-kirayen da ya shawarci babansa ya saki babarsa sannan ya aureta. Ta dai magantu ne bisa kiran da akeyi mata a shafinta na dandalin sada zumunta na Twitter mai suna […]

Kungiya Ta Dauki Nauyin Almajarai 300 Karatun Boko

Kungiya Ta Dauki Nauyin Almajarai 300 Karatun Boko

Wata kungiya mai Kokarin ilmantar da Almajjirai karatun boko da shirye-shiryen kawar da talauci (Mass Almajiri Literacy and Poverty Alleviation Initiative) ta dauki nauyin daukar dawainiyar almajirai 300 karatun boko a Kebbi. Kamfanin Dillancin Labarai na NAN ya rawaito cewa matar gwamnan Kebbi, Hajiya Aisha Bagudu ce ta kafa kungiyar a shekarar 2009 da zimmar […]

An Kama Mutane Biyu Saboda Lalata Da Kananan Yara

An Kama Mutane Biyu Saboda Lalata Da Kananan Yara

‘Yansanda sun kama wani mutum mai suna Maiwada Ibrahim mai shekaru 43 mazaunin unguwar Lambun Danlawal cikin Katsina bisa zargin aikata luwadi da wasu kananan yara maza biyu kan kudi N400. Dama can an taba kama wanda ake zargin kan irin wannan laifin a cewar kakakin ‘yan sandan jihar DSP Gambo Isah. Isah yayi karin […]

Kotu Na Tsare Da Wani Mutum Saboda Yin Lalata Da Wani Karamin Yaro

Kotu Na Tsare Da Wani Mutum Saboda Yin Lalata Da Wani Karamin Yaro

Wata Kotun Majistire a Kano ranar Laraba tayi ummarnin tsare wani mutum mai shekaru 46 da haihuwa mai suna Kabiru Usman saboda zarginsa da akeyi da lalata da wani karamin yaro dan shekara 12. Usman wanda mazaunin unguwar Dawakin Dakata ne dake Kano ana yi masa shari’a bisa laifi guda laifin saduwa da karamin yaro. […]

1 2 3 10