Ganduje ya debi ma’aikatan lafiya 2,458 a Kano

Ganduje ya debi ma’aikatan lafiya 2,458 a Kano

Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta debi ma’aikata 2458 domin cike guraben da babu kowa dama sababbin ma’aikata a jihar. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan a jiya a yau a yayin raba takardun shaidar daukan aikin ma’aikatan a fadar gwamnatin jihar dake Kano. Sabbin ma’aikatan dai da aka dauka […]

PDP: Magoya bayan Sheriff suna shawarar barin jam’iyya a Edo

PDP: Magoya bayan Sheriff suna shawarar barin jam’iyya a Edo

Magoya bayan tsohon shugaban jam’iyyar adawa a Nageriya, PDP, Sanata Ali Madu Shariff a jihar Edo sun bayyana cewar basu da wani zabi illa su bar jam’iyyar idan bangaren shugaban jam’iyyar Sanata Ahmad Makarfi ya cigaba da yunkurin da yake yi na yin yafiya ga magoya bayan tsohon shugaban. Dan majalisar wakilai ta kasa, Ehiozuwa Johnson […]

Dawowar Buhari ta karo karfin gwuiwa – Gwamna Bello

Dawowar Buhari ta karo karfin gwuiwa – Gwamna Bello

Gwamnan jihar Neja Alhaji Abubakar Sani Bello ya bayyana cewar dawowar shugaba Muhammadu Buhari daga birnin Landan inda ya shafe kwanaki yana jinya wata babbar nasara ce a Najeriya wanda zata karfafawa ‘yan kasa gwuiwa wajen yin aiki tukuru da kuma tabbacin gyaran kasa Najeriya. Gwamna Abubakar Sani Bello wanda ya ziyarci shugaba Buhari a Landan a […]

Dangote ya bawa ‘yan kasuwar Kano Naira Miliyan 500

Dangote ya bawa ‘yan kasuwar Kano Naira Miliyan 500

Shugaban gamayyar kamfanunuwan Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya sanar da bayar da gudummawar Naira Miliyan 500 ga wadanda gobarar kasuwannin Kano suka shafa a shekarar da ta gabata. Aliko Dangote ya sanar da hakan ne a yayin taron hada gudummawa ga ‘yan kasuwar a dakin taro na Coronation Hall wanda ke fadar gwamnatin jihar Kano […]

Shugaba Buhari zai dawo Najeriya yau

Shugaba Buhari zai dawo Najeriya yau

Ana saka ran shugaba Muhammadu Buhari zai dawo gida Najeriya a yau Asabar bayan wata jinya da ya shafe kimanin watanni uku a kasar Birtaniya ya nayi. Shugaba Buhari ya bar Najeriya zuwa Birtaniyya a ranar 7 ga wayan Mayu na wannan shekarar, bayan ya mikawa mataimakin sa Farfesa Yemi Osinbajo ragamar mulki na rikon […]

Za’a kalli kalaman batanci a matsayin ta’addanci – Osinbajo

Za’a kalli kalaman batanci a matsayin ta’addanci – Osinbajo

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa za’a kalli duk wani kalami na batanci a matsayin ta’addanci matukar an samu mutum da laifin aikata hakan. Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana hakan ne a yayin taro na malajisar tattalin arziki na kasa akan harkar tsaro a Abuja wanda ya samu halartar gwamnoni, ministoci da […]

Fyade: ‘Yar shekara goma ta haihu a India

Fyade: ‘Yar shekara goma ta haihu a India

Yarinyar da akayi wa fyade a kasar Indiya wacce kotun kolin kasar ta hana a zubar wa da ciki a watan daya gabata mai shekaru goma ta haifi yarinya mace. Sai dai har yanzu yarinyar bata san ta haihu ba sakamakon tun lokacin da cikin ya bayyana aka shaida mata cewar wani dutse ne a […]

Buhari yana samun sauki – Yakubu Dogara

Buhari yana samun sauki – Yakubu Dogara

Kakakin Majalisar Wakilai ta Kasa Rt. Hon. Yakubu Dogara ya bayyana cewa jikin shugaba Muhammadu Buhari yana murmurewa sosai. Kakakin Majalisar Wakilai ta Kasa Rt. Hon. Yakubu Dogara tare da Shugaban Majalisar Dattawa ta Kasa Bukola Saraki sun ziyarci shugaba Muhammadu Buhari a gidan Abuja dake birnin Landan a yau Alhamis din nan. President @MBuhari […]