Bikin Ranar Zaman Lafiya Ta Duniya

Rikicin kabilanci da addini a kudancin jihar Kaduna ya sabbaba asarar rayuka

A duk shekara, majalisar dinkin duniya na ware ranar 21 ga watan Satumba domin kara fadakar da al’umma muhimmacin zaman lafiya a duniya. Jihar Kaduna a tarayyar Najeriya na cikin jihohin da suka yi fama da rikice-rikice masu nasaba da addini, kabilanci, ko siyasa. Bisa la’akari da wannan ranar ne wakilinmu Aminu sani Sado a kaduna, ya bibiyi yadda zaman lafiyan yake a kudancin jihar, ga kuma rahoton da ya hada mana.

Asalin Labari:

RFI Hausa

458total visits,1visits today


Karanta:  Fulani 54 aka kashe, 15 kuma sun bata a Kaduna - Miyetti Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.