Buhari Ya Soke Taron Majalisar Zartarwar Wannan Makon

Taron da aka saba yi  na mako-mako na Majalisar Zartarwa Kasa (FEC) ba zai gudana ba yau din nan.

Mai Magana da Yawun Shugaban Kasa, Mr Femi Adesina, ne ya fitar da wannan sanarwa a yau da safe nan.

Taron Majalisar Zartarwar dai na gudana ne duk ranar Laraba wanda Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya jagoranta sama da watanni uku da suka shude lokacin da Buharin yayi kwanaki 103 a Landon

Shugaba Buhari dai ya koma bakin aiki ranar litinin bayan dawowarsa daga hutun rashin lafiya a kasar England ranar Asabar

734total visits,2visits today


Karanta:  Bankin Raya Afrika Zai Zuba Jarin Bunkasa Aikin Noma a Afrika

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.