Dangote yaje jihar Niger da naira billiyan daya da dubu dari uku

Dangote ya ce zai zuba kudi naira billiyan daya da dubu dari uku a harkar noma  a jihar Niger a shekaru uku masu zuwa, Dangote ya fadi hakane a lokacin da yake zuba jari na harkokin nomar jihar Niger a jihar Minna yace da kudin za aka kafa babbar masana’antar sarrafa sikari da shinkafa wanda za a ke samu kamar buhu dari biyu a rana.

Ya kuma kara da cewa zai kara zuba jari na naira biliyan dari uku da biyar a bangaren noma na shinkafa, tumatir da sikari.

341total visits,1visits today


Karanta:  Wani mutum ya sami daurin watanni 6 a gidan yari saboda satar Ragon Sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.