Karin albashi: ma’aikatan gwamnatin tarayya miliyan 1.5 zasu karbi N2.3tn

Bincike ya nuna cewa ma’aikatan gwamnatin tarayya akalla miliyan daya da rabi zasu karbi sama da Naira 2.31tn idan karin albashi ya tabbata.

Wasu alkaluma da aka fitar daga ofishin kasafin kudi na kasa sun nuna hakan inda aka tabbatar da cewar gwamnatin tarayya tana shirin fitar da kudade akalla N2.31tn domin biyan ma’aikatan.

Ofishin na kasafin kudin ya nuna cewa N2.31tn da aka sanya a cikin kasafin kudin bana.

Akalla ma’aikatu 950 da suke karkashin gwamnatin tarayya wadanda suka da akalla ma’aikata miliyan daya da rabi.

8421total visits,1630visits today


Karanta:  Matasan Arewa Sun Nufi Majalisar Dinkin Duniya Akan Biafra

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.