Koriya ta Arewa ta dakatar da tura makaman linzami a Guam

 

 Shugaban Koriya ta arewa yace a ranar talata zai dakatar da tura makaman lizamin a Guam amma har se yan Yankees sun dena sakaci. Ma’aikatar labarai ta KCNA sun ce shugaba Kim yayi bayani akan shirin tura makamai Guam a lokacin da ake bincike, yace in har miyagun mutanan basu dena shiga badalar koriya ba  toh su kuma ba zasu fasa, amma kuma in ana son faruwar haka se an hada hanu da kasar Amurka.Bincike  ya sake tabbatar da maganganun da Kim yayi sun bada  damar gusar da fadace fadace da yakin bellicose ya jawo.

Kasar Amurka da Koriya ta kudu sun takura akan jawo amincisu sannan kuma sunce ba abun da zai shiga tsakanin harkokinsu na makaman linzami wanda suka karya kudurin  ungiyar  UN.

407total visits,1visits today


Karanta:  Rikicin Trump Da Korea ta Arewa 'Ya Kai Intaha'

One Response to "Koriya ta Arewa ta dakatar da tura makaman linzami a Guam"

  1. Ghazali Yusuf   August 16, 2017 at 12:15 pm

    Hakan shine dai dai ko Dan tsorata Qasar amurka

    Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.