Malala Yousafzai za ta fara karatu a Jami’ar Oxford

Malala Yousafzai, ‘yar karaji kuma jakadiyar Majalisar Dinkin duniya mai neman karatun mata, za ta fara karatun ta na jami’a a Oxford.

Malala ta bayyana hakan ne a shafinta na Twitter, inda ta nuna farin cikin ta na cewar “Ina farin ciki matuka da zan shiga Oxford. Ina taya dukkan dalibai ‘yan zagon farko – shekarar farko ba mai sauki ba ce, fatan alheri ga rayuwa mai zuwa”.

https://twitter.com/Malala/status/898083175213260800

Asalin Labari:

Muryar Arewa,

668total visits,1visits today


Karanta:  Ƙasashen yankin Gulf sun nemi a rufe Al Jazeera

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.