Man City za ta Kafa Tarihi Wajen Sayan Messi

Man City za ta Kafa Tarihi Wajen Sayan Messi

Manchester City ta shirya domin kafa tarihi na biyan kudi mafi yawa wajen sayen dan wasa domin cimma kudin sayen dan wasan gaba Lionel Messi fam miliyan 275 daga Barcelona, in ji Yahoo Sport.

Jami’an City sun gana da wakilan Messi domin tattauna yiwuwar komawar dan wasan mai shekara 30 zuwa Etihad, in ji Daily Record.

Asalin Labari:

BBC Hausa

690total visits,1visits today


Karanta:  Jadawalin Fifa: Brazil ta doke Jamus

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.