Matan Kungiyar Shi’a Sun Bukaci Gwamnatin Tarayya Data Saki El-Zakzaky

Tsagin Mata na Kungiyar ‘Yan Uwa Musulmi (IMN) sun gabatar da wata zanga-zangar lumana a Abuja inda sukayi kira ga hukumomi da su saki shugaban kungiyar Sheikh Ibrahim El-Zakzaky.

An gudanar da zanga-zangar ne a hedikwatar Hukumar Kare ‘Yancin Dan Adam ta Kasa

Lokacin da take magana da sashin Hausa na BBC Mrs Maimuna Bintu Husseini, daya daga cikin masu zanga-zangar ta zargi gwamnatin tarayya da kin bin doka inda suke azabtar da Malami duk da ummarnin kotu na cewa a saki shi.

Asalin Labari:

Muryar Arewa, Daily Trust

540total visits,1visits today


Karanta:  Nigeria: 'Yan Sanda Uku Sun Mutu a Harin Gidan Zoo

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.