Na dade da daina karbar kudin fansho daga Kwara – Saraki

Shugaban Majalisar Dattawa Ta Kasa, Dr. Abubakar Bukola Saraki, ya bayyana cewar ya dade da daina karbar kudin fanshonsa a matsayinsa na tsohon gwamna daga jira Kwara.

Shugaban ya haryana hakan ne a wajen wani taro na kamfanin dillacin labarai na kasa wato (NAN). Saraki, ya kara da cewa ya rubuta wasika cewar gwamnati ta tsayar da bryan kudin fanshon.

Saraki ya kara da cewar, wannan yunkurin ne da ya zama dole sakamakon korafe-korafe da ke yawl kan cewar tsofaffin gwamnoni, wadanda ke maman sanatoci ko ministoci a yanzu, na karbar fansho da kuma sabon albashi daga gwamnati.

 

5558total visits,1visits today


Karanta:  Ba Wanda Zai Cire Magu - Osinbanjo

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.