Najeriya ta cafke ‘yan China kan hakar ma’adinai ta haramtaciyar hanya

Hukumomin Najeriya sun kama wasu ‘yan kasar China 8 da ake zargi da hakar ma’adinai a Jihar Plateau ba tare da izini ba.

Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Ali Monguno ya bada umurnin kama mutanen bayan ya ziyarci inda suke aiki a garin Bashar da ke karamar hukumar Wase tare da ministan ma’adinai Kayode Fayemi.

Minista Fayemi ya kuma bayyana cewa Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osibanjo ya bada umurnin rufe wurin hakar ma’adinan da kuma neman wani fitatcen mai hakar ma’adinai Abdullahi Usman da ake kira Dan China.

1365total visits,1visits today


Karanta:  Wata Sabuwar Cuta Na Lalata Gonaki a Jihar Filato

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.