An fara rububin bargo a kasuwa

An fara rububin bargo a kasuwa

Yayin da sanyin hunturu ke dada kankama, kasuwar bargo ta fara samun tagomashi, bayan tsawon wani lokaci da masu sayar da shi suka yi fama da rashin masaya, in ji wani dan kasuwa a Najeriya. Usaini Sa’idu Zakirai, mai sayar da bargo a Kaduna ya ce alhamdulillahi! Yanzu kasuwa ta fara garawa don kuwa ana […]

‘Wasikun soyayya da Obama ya rubuta wa budurwarsa’

Wasikun da ke cike da bakin ciki daga Barack Obama a lokacin da yake matashi zuwa budurwarshi sun nuna rayuwar wani mai shekara 20 da ke fama da rashin tabbas na launin fata da matsayi da kuma kudi.

‘Wasikun soyayya da Obama ya rubuta wa budurwarsa’

Matashi Mista Obama da Alexandra Mcnear, wanda Obama ya hadu da shi a California, ne suka rubuta wasikun. Wasu daga cikinsu sun nuna kalubalen da shugaban Amurka na gaba ya fuskanta daga farko a lokacin yana aikin da ba ya kauna domin kawai a ci gaba da rayuwa. A kwanan nan ne aka wallafa wasikun […]

Yadda aka kama masu cin naman mutane a Afirka Ta Kudu

Yadda aka kama masu cin naman mutane a Afirka Ta Kudu

An tsinci gawar wata matashiya da ta fara rubewa mako guda bayan da wani mai maganin gargajiya ya mika kansa ga ‘yan sanda ya ce ya gaji da cin naman dan adam. Mutanen yankin KwaZulu na cike da fargaba bayan da aka gano gawar Zanele Hlatshwayo mai shekara 25, an ciccire wasu sassan jikinta, a […]

An Kaddamar Da Gidauniyar Marigayi Dan Maraya Jos

Anyi kira ga ‘yan Najeriya da su rungumi akidar da zaman lafiya maimakon furta kalaman da ka iya haddasa rikici da rarraba kawunan al’umma.

An Kaddamar Da Gidauniyar Marigayi Dan Maraya Jos

A birnin Jos, an kaddamar da gidauniyar marigayi Alhaji Adamu Dan Maraya Jos, inda aka bayyana kyawawan darusa da wakokin marigayin ke da su, da kuma halayan marigarin. Anyi kira ga ‘yan Najeriya da su rungumi akidar da zaman lafiya maimakon furta kalaman da ka iya haddasa rikici da rarraba kawunan al’umma. Mahalarta taron da […]

Wata mata ta tallata kanta ga manema aure a Kenya

Wata mata ta tallata kanta ga manema aure a Kenya

Cikin kwalliyar fararen kaya irin na amare, matar mai shekaru 28 da haihuwa mai ‘ya mai suna Pris Nyambura na rike da babban allo mai dauke da wannnan sakon: “Mijin Aure Nake Nema, Inada ‘Ya Mace Mai Shekaru Bakwai Da Haihuwa” Don nuna cewa ta shiryawa auren, Ms Nyamburan sake take da kaya irin na […]

Wasu Mahajjata Tara Sun Isa Madina a Keke Daga London

Wasu mahajjatan Birtaniya su tara sun isa birnin Madinah na Saudiyya a keke, bayan sun yi tafiyar kilomita 3,000 daga London.

Wasu Mahajjata Tara Sun Isa Madina a Keke Daga London

Hukumomin Saudiyya sun tarbi mutanen a Madina cike da murna da jinjina a gare su. Kafar yada labarai ta intanet ta Saudi Gazette ta ruwaito cewa kungioyin masu tseren kekuna na Madinah da Taibah ne suka tarbi mahajjatan karkashin jagorancin hukumar wasanni ta Saudiyya, inda aka dinga yi musu kade-kade da watsa musu furanni don […]

Giwaye da damusa sun hana mutane sakat a kauyukan Indiya

Giwaye da damusa sun hana mutane sakat a kauyukan Indiya

‘Yan kabilar Paharia da ke zaune a tsaunukan da ke yankin Jharkhand a kasar Indiya, sun kwashe kwanaki ba tare da sun runtsa ba. Wata giwa ta tumurmushe a kalla mutum 15 har lahira a ‘yan watannin da suka gabata. Daga can arewacin yankin kuma, wasu kauyaywa da ke zaune kusa da wani gandu ajiye […]

Wata tsohuwa ta kammala digiri a shekara 91

Wata tsohuwa 'yar kasar Thailand mai shekara 91 ta ce, "Gemu ba ya hana neman ilimi", inda ta kammala digirinta bayan ta shafe shekara goma tana yi, a tattaunawar da suka yi da wakilin BBC.

Wata tsohuwa ta kammala digiri a shekara 91

Kimlan Jinakul, tana da burin ta yi karatu a jami’a, sai dai ba ta samu wannan damar ba a lokacin da take da kuruciya. Daga baya ne lokacin da ta ga yawancin ‘ya’yanta sun kammala karatu a jami’ar, sai ta yanke shawarar fara karatun nata, kuma a ranar Larabar nan ne ta kammala digiri. Kimlan […]

An kama wani mawaki kan yin rawar dab a Saudiyya

An kama wani sanannen mawaki a Saudiyya saboda yin rawar dab yayin wani taron rawa da waka a a kudu maso yammacin kasar.

Abdallah Al Shahani, wani mai gabatar da shiri a talbijin, jarumin fina-finai, kuma dan asalin kasar Saudiyya, ya yi rawar ne wacce ake rufe goshi a dan rankwafa a yayin wani taron wakoki da aka yi a birnin Taif cikin karshen makon da ya gabata. An haramta rawar dab a kasar, saboda hukumomi na ganin […]

An Kaddamar da Burodin Kwankwasiyya

An Kaddamar da Burodin Kwankwasiyya

Wani kamfanin yin burodi a Najeriya ya kaddamar da wani sabon nau’in burodi a cikin jerin wadanda ya saba yi. Shi dai wannan burodi mai suna Kwankwasiyya ya samu tagomashi daga bangorin al’umma daban-daban wanda ya hada da jarumai na masa’antar shirya fina finan Hausa mai suna Kannywood a matsayin jakadun burodin Kwankwasiyya.   The ambassador’s […]