‘Muna cikin ƙunci da baƙin ciki a yankin Igbo’

‘Muna cikin ƙunci da baƙin ciki a yankin Igbo’

Wani ɗan arewa mazaunin yankin al’ummar Igbo ya ce suna rayuwa cikin ƙunci da baƙin ciki saboda yawan tsangwamarsu da ake yi a jihohin ƙabilar Igbo a Najeriya. Ya ce abin da wasu matasan arewa suka yi na ba wa ‘yan ƙabilar igbo wa’adin wata uku don su bar yankin ya yi daidai kuma muna […]