Shugaba Buhari Ya Yiwa Ministoci da Na Kewaye da Shi Tankade da Rairaya-Dayabu

Kabiru Danladi na Jami'ar Ahmadu Bello yace zancen tankade da rairaya a ce ma kusan an makara. Yace tun bara ya kamata a yi kwaskwarima. Yawancin ministocin babu abun da suka yi. Idan an canzasu duk wanda ya hau ya san idan bai yi aiki ba za'a yi watsi dashi

Shugaba Buhari Ya Yiwa Ministoci da Na Kewaye da Shi Tankade da Rairaya-Dayabu

Biyo bayan rade-radin da ake yi cewa Shugaba Buhari zai yiwa majalisar zartaswarsa garambawul, shugaban rundunar adalci ta Najeriya Abdulkarim Dayabu cewa yayi tuni ya kamata shugaban ya yiwa majalisar ministocin da na kewaye dashi tankade da rairaya. A cewar Alhaji Abdulkarimu Dayabu shugaban rundunar adalci ta Najeriya tuni ya kamata shugaban Najeriya ya yiwa […]