Kungiyar Kananan Hukumomi A Najeriya Ta Nace Sai A Bata ‘Yancin cin Gashin Kai.

Kungiyar maaikatan kanan hukumomi sun gudanar da 'yan kware-kwaren zanga-zanga zuwa majilisar dokokin jihar Niger domin neman majilisar tasa hannu a dokar da zata basu damar cin gashin kai

Kungiyar Kananan Hukumomi A Najeriya Ta Nace Sai A Bata ‘Yancin cin Gashin Kai.

WASHINGTON DC — Ma’aikatan kananan hukumomi Najeriya naci gaba da fafitukar ganin sai an basu ‘yancin cin gashin kansu. Shugabanin kungiyar kananan hukumomin suka ce sun jima suna fuskantan karancin kudaden da zasu gudanar da ayyukan ci gaba a yankunan su. Sukace hakan ko ya samo asalli sakamakon asusun hadin gwiwar da suke da ita tsakanin […]