Alhazai 65,000 Ne Za Su Sauke Farali Daga Nigeria

Shugaban hukumar alhazan Najeriya (NAHCON) Abdullahi Muktar ya ce an kammala kwashe maniyyatan kasar wadanda suka yi rijista ta hannun jihohi su kimanin 65,000 ranar Lahadi.

Alhazai 65,000 Ne Za Su Sauke Farali Daga Nigeria

Shugaban hukumar alhazan Najeriya (NAHCON) Abdullahi Muktar ya ce an kammala kwashe maniyyatan kasar wadanda suka yi rijista ta hannun jihohi su kimanin 65,000 ranar Lahadi. “Ba wani alhajin jiha yanzu da ya rage duk an riga an kai su Saudiyya,” kamar yadda ya shaida wa BBC ta waya yayin da yake kan hanyarsa ta […]

An fara jigilar Alhazai a Nigeria

An fara jigilar Alhazai a Nigeria

Hukumar Alhazan Najeriya (NAHCON) ta ce ta fara jigilar maniyya aikin hajjin bana a Najeriya inda alhazai suka fara tashi daga shiyyar Abuja ranar Lahadi. Shugaban hukumar Abdullahi Muktar ya shaida wa BBC cewa “an yi sahun farko daga Abuja inda aka kwashe alhazai 480 da misalin karfe 3:16 na ranar Lahadi.” Ya ce ana […]