Babu hukunci kan kalaman nuna kiyaya a dokokin Nigeria – Dambazau

Babu hukunci kan kalaman nuna kiyaya a dokokin Nigeria – Dambazau

Gwamnatin Najeriya ta ce ta soma shirye-shiryen aike wa da wata bukata zuwa ga majalisar dokokin kasar dake neman yin dokar da za ta fayyace irin hukuncin da za a yi kan wadanda aka samu na furta kalaman kiyayya ga wani jinsi a kasar. Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin zaman tankiya ke […]