Gwamnan Jihar Neja Ya Kara Korar Kwamishinoninsa

Biyo bayan matsin lambar da gwamnan jihar Neja ke fuskanta daga jam’iyyar sa ta APC bisa sallamar da ya yiwa kwamishanoninsa, gwamnan, Alhaji Abubakar Sani Bello ya fito fili ya bayyan dalilan da suka saya yi waje dasu

Gwamnan Jihar Neja Ya Kara Korar Kwamishinoninsa

Alhaji Abubakar Sani Bello yayi karin haske akan dalilan da suka sa ya kori kwamishanoninsa daga bakin aiki. A cikin hirar da gwamnan yayi da Muryar Amurka yace kowace gwamnati bayan wani dan lokaci “kan yi tankade da rairaya”. Yace abun da aka saba yi suka yi domin su yi wasu gyare-gyare. Dangane da gamsuwa […]

Yawancin Kananan Hukumomin Jahar Naija Na Cin Gashin Kansu.

A cigaba da rigimar da ake yi kan ba ma kananan hukumomi 'yancin cin gashin kansu musamman ma game da abin da ya shafi asusunsu, gwamnan jahar Naija ya ce shi kam a shirye ya ke ya ba su 'yancin.

Yawancin Kananan Hukumomin Jahar Naija Na Cin Gashin Kansu.

A yayin da kananan hukumomin wasu jahohi ke ta korafe-korafe saboda hana su cin gashin kansu, gwamnan jahar Naija ya ce akasarin kananan hukumomin jaharsa na cin gashin kansu ne dangane da batun asusu. Ya ce kananan hukumomin da ba su iya tsayawa da gindinsu ne kadai har yanzu ke da asusun hadaka da gwamnatin […]

Dangote Zai Gina Katafaren Kamfanin Siga a Jihar Neja

Kamfanin Dangote ya sanya hannu kan wata yarjejeniya da Gwamnatin Jihar Neja don gina katafaren kamfanin siga na kimanin Naira biliyan 166 a jihar.

Dangote Zai Gina Katafaren Kamfanin Siga a Jihar Neja

Kamfanin Dangote ya sanya hannu kan  wata  yarjejeniya da Gwamnatin Jihar Neja don gina katafaren kamfanin siga na kimanin Naira biliyan 166 a jihar. Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote shi da kansa ya sanya hannu a madadin kamfaninsa shi kuwa Gwamna  Abubakar Sani Bello ya sanya hannu a madadin jihar Neja. Da yake […]

Dawowar Buhari ta karo karfin gwuiwa – Gwamna Bello

Dawowar Buhari ta karo karfin gwuiwa – Gwamna Bello

Gwamnan jihar Neja Alhaji Abubakar Sani Bello ya bayyana cewar dawowar shugaba Muhammadu Buhari daga birnin Landan inda ya shafe kwanaki yana jinya wata babbar nasara ce a Najeriya wanda zata karfafawa ‘yan kasa gwuiwa wajen yin aiki tukuru da kuma tabbacin gyaran kasa Najeriya. Gwamna Abubakar Sani Bello wanda ya ziyarci shugaba Buhari a Landan a […]

Gwamnatin Najeriya Zata Taimakawa Jahar Nija Ta Wadata Afirka Da Abinci

Mukaddashin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ne ya bayyan haka a Minna fadar jahar Nija.

Gwamnatin Najeriya Zata Taimakawa Jahar Nija Ta Wadata Afirka Da Abinci

Gwamnatin tarayyar Najeriya zata hada karfi da gwamnatin jahar Nija dake arewacin Najeriya, wajen bunkasa harkokin noma, da zummar ciyar da kashi 50 cikin dari na al’umar nahiyar Afirka. Mukaddashin shugaban Najeriya Parfessa Yemi Osinbanjo, shine ya bayyana haka lokacinda yake bikin bude taron bunkasa harkokin kasuwanci na kwanaki biyu a Minna, babban birnin jahar. […]