Sojojin Nijeriya Sun Kashe Mataimakan Shekau Biyu Ranar Sallah

Sojojin Nijeriya Sun Kashe Mataimakan Shekau Biyu Ranar Sallah

Rundunar sojin Nijeria ranar Talata sun ce sun kashe wasu Kwamandojin Boko Haram biyu a wani hari da sukayi nasarar kaiwa  Alafa dake Borno ranar sallah. Mai Magana da yawun Sojin, Brig-Gen Sani Usman a wata sanarwa da ya fitar yace Kwamandojin da aka kashe mataimakan shugaban Boko Haram ne tsagin Abubakar Shekau. Kwamandojin Boko […]

Za A Sabunta Wa’adin Kama Shekau

Da alamar dai duk da bugun kirji da Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya yi cewa an kasa kama shi cikin wa'adin da aka bayar, tsugune ba ta kare masa ba, saboda ko rundunar sojin Najeriya ta ce ta na tunanin sabunta wa'adin.

Za A Sabunta Wa’adin Kama Shekau

Bayan cikar wa’adin kwanaki 40 na kama shugaban Boko Haram Abubakar Shekau ba tare da hukumar sojin Najeriya ta yi nasarar kama shi, kamar yadda Babban Hafsan Sojin Najeriya Janar Yusuf Burutai ya umurta ba, hukumar sojin ta ce dama wa’adin wani jadawali ne na tayar da azamar kama Shekau, saboda haka rashin kama Shekau […]

An Yi Kira Ga Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakin Murkushe Boko Haram.

Wannan kiran ya biyo bayan wani sabon vidiyo da Abubakar Shekau ya fitar.

An Yi Kira Ga Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakin Murkushe Boko Haram.

Masana harkokin tsaro suna kira gwamnatin tarayyar Najeriya ta dauki matakan ba sani ba sabo, wajen tura dakarun kasar cikin dajin Sambisa domin su gama da mayakan sa kai na Boko Haram zama daya. Baba Yola Mohammed Toungo yayi kiran da gwamnati ta tura illahirin dakarun Najeriya zuwa dajin Sambisa inda za’a yi ta, ta […]

Muna nan muna ƙoƙarin kamo Shekau – Buratai

Muna nan muna ƙoƙarin kamo Shekau – Buratai

Dakarun sojin Nijeriya sun ce suna can suna ƙoƙari don su kama shugaban ƙungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau. Babban hafsan sojan ƙasar, Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai ya ce ko da yake, ba zai iya bayyana dabarun da suke ƙoƙarin yin amfani da su a nan gaba ba, amma za su ci gaba da kutsa […]