‘Dan autan’ mawakan hip hop na Hausa Lil Ameer ya rasu

‘Dan autan’ mawakan hip hop na Hausa Lil Ameer ya rasu

Lil Ameer, wanda ake yi wa lakabi da dan autan mawakan hip hop na Hausa ya rasu. Mawakin, wanda ya yi fice a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, ya rasu ne sakamakon hatsarin mota. Lil Amir ya yi wakoki da dama kuma masana harkokin fina-finan Kannywood irin su Farfesa Abdallah In a Adamu sun […]

‘Babu wanda zai sake lashe gasa idan ina Kannywood’

Fitaccen jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq ya ce kwarewarsa ta iya taka kowacce rawa ce ta sa ya lashe gasar jarumin jarumai sau uku a jere.

‘Babu wanda zai sake lashe gasa idan ina Kannywood’

“Idan har Ina cikin Kannywood ni ne zan ci gaba da lashe gasar jarumin jarumai a ko wacce shekara saboda ba na wasa da aikina”, in ji Sadiq Sani Sadiq, a tattaunawa ta musamman da BBC Hausa. Ya musanta zargin da ake yi cewa yana jajircewa a fim ne domin ya dusashe taurarin jarumai Ali […]

Yadda na ji rauni a fim din Dakin Amarya — Aisha Tsamiya

Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood, Aisha Aliyu, wacce aka fi sani da suna Aisha Tsamiya ta shaida wa BBC cewa babu fim din da ya taba ba ta wahala kamar "Dakin Amarya".

Yadda na ji rauni a fim din Dakin Amarya — Aisha Tsamiya

Fim din Dakin Amarya yana magana ne kan yadda mata ke bakin kishi, musamman idan aka auro musu abokiyar zama – ta fito ne a matsayin kishiyar Halima Atete, wacce ita ce uwar gidan Ali Nuhu. “Sai da na ji rauni na gaske a fim din musamman saboda yadda aka rika yin fatali da kayan daki irinsu […]

Gasar Wakar Gwaska: Bilkisu Shema Tayi Nasara

Gasar Wakar Gwaska: Bilkisu Shema Tayi Nasara

Jaruma Bilkisu Wada Shema tayi nasarar shiga sahun masu shiga kasar wakar Gwaska da Jarumi Adam A Zango ya fitar a baya bayan nan. Ita dai Shema ta samu shiga gasar ne bayan sanarwa da Jarumi Zango ya fitar wanda hakan ya bata damar shiga domin a dama da ita. Jarumi Zango a fitar a […]

An hana ni aure saboda zargin luwadi – Adam A Zango

Na yi nadamar fitowa a akasarin fina-finan da na yi — Adam Zango

An hana ni aure saboda zargin luwadi – Adam A Zango

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango, ya ce babban burinsa shi ne ya kware wajen magana da harshen Turanci. Zango, wanda aka haifa a garin Zangon Kataf na jihar Kaduna, ya yi karatun sakandare a birnin Jos na jihar Plateau ne. Jarumin ya ce zai bar sana’arsa nan da dan wani lokaci domin ya […]