”Yan Nigeria ne fiye da rabin yaran duniya da ba sa makaranta’

”Yan Nigeria ne fiye da rabin yaran duniya da ba sa makaranta’

Gwamnatin Najeriya ta bayyana damuwa a kan alkaluman da ke cewa fiye da rabin kananan yaran da ba sa zuwa makarantar boko a fadin duniya, sun fito ne daga kasar. Yayin gabatar da jawabi a taron majalisar kasar kan sha’anin ilmi karo na 62 a Najeriya, Babban Sakataren ma’aikatar ilmi, Adamu Hussaini ya ce a […]