An jefe Wani Mutum Har Lahira Sakamakon Aikata Zina

An jefe Wani Mutum Har Lahira Sakamakon Aikata Zina

Ranar litinin Din da ta gabata ce ‘Yan Taliban suka jefe wani mutum har lahira saboda cajin sa da akayi da aikata zina da wata mata a lardin Badakshan, na Afghanistan, inji wani jami’in cikin gida. “lamarin ya faru ne a gundumar Raghistan wanda ke karkashin ikon yan Taliban” kamar yadda Gwamnan Mawlavi Ghulamullah ya […]

Cututukan huhu sun hallaka mutane miliyan 3 da rabi

Wani Binciken masana kiwon lafiya ya ce wasu kananan cututuka da ke kama huhu sun hallaka mutane sama da miliyan uku da rabi a shekarar 2015.

Cututukan huhu sun hallaka mutane miliyan 3 da rabi

Rahotan binciken da aka wallafa a Mujallar kula da lafiya ta ce mutane kusan miliyan 3 da dubu dari 2 suka mutu sakamakon cutar da ke da nasaba da shan taba ko kuma gurbacewar muhalli, yayin da dubu dari 4 kuma suka mutu sakamakon cutar asthma. Farfesa Theo Vos na Jami’ar Washington ya jagoranci wannan […]