Trump ya Bayyana Shirin Girke Karin Sojoji 4,000 a Afghanistan

Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana shirin girke karin sojoji 4,000 a Afghanistan sabanin shirin sa na janye dakarun Amurka daga kasar, yayin da ya zargi Pakistan da bai wa mayakan Taliban mafaka a cikin kasar ta.

Trump ya Bayyana Shirin Girke Karin Sojoji 4,000 a Afghanistan

Trump ya kuma ce ta hanyar tattaunawa ne kawai za a iya magance rikicin Afghanistan baki daya amma ba ta hanyar soji ba. A jawabin sa na farko ga Amurkawa tun hawan sa karagar mulki, shugaba Donald Trump ya yi watsi da sukar da ake masa na cewar yakin asara ne wajen bata lokaci da […]