Ahmad Musa Ya Kusa Komawa Kulab Din Hull City Da Taka Leda

Ahmad Musa Ya Kusa Komawa Kulab Din Hull City Da Taka Leda

Saura kiris kulub din Hull City ya yarda da yarjejeniyar da zata baiwa dan wasan gaba na Leicester City Ahmed Musa sake saduwa da Leonid Slutsky a Sitadiyon din KCOM. Tuni zance yayi nisa tsakanin kulublikan guda biyu ana kuma kyautata zaton yarjejeniyar zata bayar da damar bada dan wasan mai bugawa Nijeria wasa aro […]