Aikin Hajji: Mahajjata 2 ‘Yan Kano Sun Mutu A Saudi Arabia

Aikin Hajji: Mahajjata 2 ‘Yan Kano Sun Mutu A Saudi Arabia

Mahajjata biyu daga Jihar Kano sun rasa ransu yayin gudanar da aikin hajjin bana a Saudi Arabia, a cewar Hukumar Alhazai ta Jihar ranar Alhamis. Shugaban Sashin Hurda da Jama’a na ma’aikatar Alhaji Nuhu Badamasi ne ya sanar ta wayar tarho daga garin na Makkah cewa wadanda suka mutun duka maza ne kuma sun mutu […]

Alhazai Na Fuskantar matsaloli iri daban-daban A Mina

Ana daf da fara dawo da Alhazan Najeriya, Alhazan ke fuskantar matsalolin iri daban-daban da suka hada da wurin kwana da kuma wurin kewaya wa.

Alhazai Na Fuskantar matsaloli iri daban-daban A Mina

Yayin da ake haramar dawowa daga aikin Hajjin bana, Alhazan Najeriya dake Mina suna fuskantar matsalolin wurin kwana da kuma wurin kewayawa. Wannan yasa wasu da yawa suke kwana waje, yayinda wasu da yawa kuma sai sun shiga dogon layi kafin su samu damar kewaya wa. Wannan lamarin ya fito fili ne lokacin da shugaban hukumar Alhazan Najeriya Barister Abdullahi Mukthar […]

Mahajjaciya Ta Rasa Ranta A Makka

Mahajjaciya Ta Rasa Ranta A Makka

Wata Mahajjaciya daga karamar hukumar Igala-mela ta jihar Kogi, mai suna Hajiya Asma’u Iyawo Abdullahi ta rasu sakamakon rashin lafiya yayin da take gudanar da aikin hajji a Makka. Shugaban Hukumar Alhazan, jihar Sheik Lukman Abdullahi Imam ne ya sanar da cewa Mahajjaciyar ta rasu ranar Talata da safe yayin da yake karin haske kan […]

Saudiyya ta amince ‘yan Qatar su yi aikin hajji

Kasar Saudiyya za ta buden iyakokinta da Qatar domin maniyyata aikin Hajji su sami sauke farali, in ji kafofin watsa labarai mallakin gwamnatin kasar.

Saudiyya ta amince ‘yan Qatar su yi aikin hajji

Wannan sanarwar ta biyo bayan wata ganawa ta musamman da aka yi tsakanin makwabtan kasashen tun lokacin da Saudiyyan tare da wasu kasashen Larabawa uku suka yanke huldar diflomasiyya da Qatar a watan Yuni. Kasashen na tuhumar Qatar da tallafa wa ‘yan ta’adda – abin da kasar ta sha musantawa. Rufe iyakokin da Saudiyya ta […]

‘Yan majalisa sun bukaci a rage kudin aikin hajji a Nigeria

‘Yan majalisa sun bukaci a rage kudin aikin hajji a Nigeria

Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci gwamnatin kasar da ta sayar wa maniyyata aikin hajjin bana da ta sayar musu da dalar Amurka kan naira 200, maimakon yadda Babban Bankin Kasar (CBN) yake sayar da ita a kan naira 305. A ranar Laraba ne Sanata Adamu Aliero ya gabatar da wani kudiri a gaban majalisar yana […]